2 Kings 9:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma Sarki Yoram ya koma Yezireyel don yฤ farfaษo daga raunukan da Arameyawa suka ji masa a wata gabzawar da ya yi da Hazayel sarkin Aram.) Yehu ya ce, โIn haka kuke ji, kada ku bar wani yฤ sulluษe daga birnin yฤ kai labarin Yezireyel.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงูู ูููุงูููุซููู ูููุงูุฑูู
ู ููุง ุฑูุบูููุง ูููุงูู
ู ููููฐุธูุฑูููฐููููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ุฌููููู ุณูุจููุงูุฏู ุฑููููููููู ุฏู ุณูุฑูููุงููุง ุณููููู ู
ูุณู ุนูููุงฺงูุ ุณููู ููููฐููู ููุซูููฐ ููู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ยซุฏูููููููฐ ูููู ุบููุงููููุงูู ุจูุงูููู ูููููููุ ุณููู ููุชูุจููุชูุฑู ุจูุงุจูููููุฏู ููุจูุฑู ููููููู ุจูุฑููููู ุฐูููุง ููููฐุธูุฑูููฐููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ููุจูุงุฏู ููุงุจูุฑูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sarki Yehoram ya komo Yezreyel, don ya yi jiyyar raunukan da Suriyawa suka yi masa sa'ad da ya yi yaฦi da Hazayel Sarkin Suriya. Sai Yehu ya ce, โIdan wannan shi ne nufinku, to, kada kowa ya zurare, ya tafi, ya ba da labari a Yezreyel.โ