2 Kings 9:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mahayin dokin ya hau, ya ruga, ya taryi Yehu, ya ce, “Ga abin da sarki ya ce, ‘Lafiya?’ ” Sai Yehu ya ce masa, “Ina ruwanka da zancen lafiya? Ka shiga layi.” Sai mai tsaron ya ce wa sarki, “Ɗan saƙon ya kai wurinsu, amma ba ya dawowa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ هَوَنْ دُواْكِنْ يَتَڢِے وُرِنْ يٜىٰهُو يَثٜىٰ مَسَ «إِنْجِ سَرْكِے، ‹ذُوَانْكُ لَاڢِيَ كُوَ؟› » يٜىٰهُو يَثٜىٰ «إِنَا ضُوَنْكَ دَ ذَنْثٜىٰنْ لَاڢِيَ؟ كُواْمَ بَايَ كَبِينِ؞» طَنْ سِنْتِرِ يَسَنَرْ يَثٜىٰ «وَنْدَ عَكَ عَيْكَ يَكَيْ وُرِنْ مُتَنٜىٰنْ، عَمَّا بَايَ دَاوُاْوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani mutum ya hau doki ya tafi ya tarye su, ya ce, “Sarki ya ce, lafiya kuwa?” Sai Yehu ya ce, “Ina ruwanka da lafiya? Kewaya ka bi bayana.” Mai tsaro kuma ya ce, “Manzo ya kai wurinsu, amma bai komo ba.”