2 Kings 9:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarki ya sāke aika mahayin doki na biyu. Sa’ad da ya isa wurinsu sai ya ce, “Ga abin da sarki ya ce, ‘Lafiya?’ ” Yehu ya ce, “Ina ruwanka da zancen lafiya? Ka shiga layi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ سَاكٜىٰ عَيْكَ وَنِ مَيْ هَوَنْ دُواْكِ يَجٜىٰ يَثٜىٰمُسُ «إِنْجِ سَرْكِے، ‹لَاڢِيَ كُوَ؟› » يٜىٰهُو يَسَاكٜىٰ ثٜىٰوَ «إِنَا ضُوَنْكَ دَ ذَنْثٜىٰنْ لَاڢِيَ؟ كُواْمَ بَايَ كَبِينِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma aiki wani, na biyu, a kan doki, ya je wurinsu ya ce musu, “Sarki ya ce, lafiya kuwa?” Yehu ya amsa, ya ce, “Ina ruwanka da lafiya? Kewaya ka bi bayana.”