2 Kings 9:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoram ya juya, ya gudu, yana ce wa Ahaziya, “Cin amana, Ahaziya!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْرَمْ يَجُويٜىٰ دُواْكِنْسَ يَغُدُ يَنَثٜىٰ وَ أَهَظِيَ «كَيْ! وَنَّنْ ثِنْ أَمَانَ نٜىٰ، أَهَظِيَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoram kuwa ya juyar da karusarsa baya, ya gudu, yana ce wa Ahaziya, “Maƙarƙashiya ce, ya Ahaziya!”