2 Kings 9:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehu ya ce wa Bidkar, hafsan keken yaฦinsa, โKa ษauke shi ka jefar a filin da yake na Nabot mutumin Yezireyel. Ka tuna yadda ni da kai muke a kekunan yaฦi a bayan Ahab mahaifinsa saโad da Ubangiji ya yi wannan annabci game da shi,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐููู ููุซูููฐ ูู ุจูุฏูููุฑู ู
ููู ุญูุฏูู
ูุฑูุณู ยซฺููขูุชูุฑูุฏู ุฌูููููุ ููุฌูููฐฺขูุฑู ุงููุบููุงูููุฑู ููุจููุงุชู ู
ูุชูู
ููู ููููฐุธูุฑูููฐููููฐููุ ูููุงู ููุชููู ุฏู ุฑูุงููุฑู ุฏูู
ูููููฐ ุชฺูขููู ุชูุฑูููฐุฏู ุงููููุจู ุจูุงุจูููุณูุ ุณููู ููููููููฐูู ฺููขูุทู ููููููู ููููู
ู ุบูู
ูููฐุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehu ya ce wa Bidkar, โKa ษauke shi ka jefar a gonar Nabot mutumin Yezreyel, gama ka tuna sa'ad da ni da kai muke kan dawakai muna biye da Ahab, tsohonsa, yadda Ubangiji ya faษi wannan magana a kansa cewa,