2 Kings 9:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Barorinsa suka ɗauke shi cikin keken yaƙi zuwa Urushalima suka binne shi a kabarinsa tare da kakanninsa a birnin Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَتَّاوَنْسَ سُكَ طَوْكٜىٰشِ ثِكِنْ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِنْ يَاڧِ ذُوَا عُرُوشَلِيمَ، سُكَ بِنّٜىٰشِ ثِكِنْ كَبَرِنْسَ تَرٜىٰدَ كَاكَنِّنْسَ عَبِرْنِنْ دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fādawansa suka ɗauke shi a cikin karusar zuwa Urushalima, suka binne shi a kabarinsa tare da kakanninsa a birnin Dawuda.