2 Kings 9:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(A shekara ta goma sha ɗaya ta Yoram ɗan Ahab, Ahaziya ya zama sarkin Yahuda.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا طَيَ تَمُلْكٍ سَرْكِے يُواْرَمْ طَنْ أَهَبْ نٜىٰ، أَهَظِيَ يَڢَارَ مُلْكِ أَ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ahaziya ya ci sarautar Yahuza a shekara ta goma sha ɗaya ta sarautar Yehoram ɗan Ahab.