2 Kings 9:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ka ɗauki kwalabar man ka zuba a kansa, ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji ya faɗa, na naɗa ka sarkin Isra’ila.’ Sa’an nan ka buɗe ƙofa ka ruga a guje; kada ka ɓata lokaci!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً كَطَوْكِ ݣُولَبَرْ مَنْ ظَيْتُنَّنْ كَظُبَ مَسَ عَكَيْ، سَعَنً كَثٜىٰ، ‹إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ «نَكٜىٰٻٜىٰكَ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞» › سَيْ كَبُوطٜىٰ ڧُواْڢَرْ كَغُدُ، بَابُ ٻَاتَ لُواْكَثِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ka ɗauki kurtun man, ka zuba masa a ka, ka ce, ‘Ubangiji ya ce ya keɓe ka Sarkin Isra'ila.’ Sa'an nan ka buɗe ƙofa, ka gudu, kada ka tsaya.”