2 Kings 9:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehu ya ce musu, โKu jefa ta ฦasa!โ Sai suka jefar da ita, jininta ya fantsama a jikin bango da kuma a jikin dawakai yayinda suke tattaka ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฌูููฐฺขู ุชฺูงูุณูุง!ยป ุณููู ุฌูููฐฺขูุชู ุชูุชูุบูุ ุฌูููููุชู ููุธูุจู ูููุงูุนููู ุนูุจูููโุบููุงูู ุฏู ููู
ู ุงููุฌููููู ุฏูููููููุ ุณููู ููููฐููู ููุณูุง ุฏูููููููุณู ุณููู ุชูุชููุงูู ุฌูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
shi kuwa ya ce, โKu wurgo ta ฦasa.โ Sai suka wurgo ta ฦasa. Jininta ya fantsama a jikin bangon da jikin dawakan da suka tattake ta.