2 Kings 9:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sa’ad da suka je don su binne ta, ba su sami kome ba sai ƙoƙon kanta, ƙafafunta da kuma hannuwanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ سُكَجٜىٰ سُطَوْكٜىٰتَ بَسُ تَرَرْ دَ كُواْمٜىٰبَ، سَيْدَيْ ڧَشِنْ كَنْتَ دَ نَڧَڢَاڢُنْتَ دَ نَتَڢِنْ حَنُّنْتَ كَطَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da suka tafi don su binne ta, ba su tarar da kome ba sai ƙwaƙwalwa, da ƙafafu, da tafin hannuwanta.