2 Kings 9:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yehu ya tashi ya shiga cikin gida. Sa’an nan annabin ya zuba wa Yehu mai a kā, ya ce, “Ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila ya ce, ‘Na naɗa ka sarki a bisa jama’ar Ubangiji, wato, Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يٜىٰهُو يَتَاشِ، سُكَ شِغَ ثِكِنْ وَنِ طَاكِ؞ سَعَنً يَجُويٜىٰ مَيْ طِنْ عَكَنْ يٜىٰهُو، سَيْيَثٜىٰمَسَ «إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، ‹نَا كٜىٰٻٜىٰكَ سَرْكِے عَكَنْ جَمَعَتَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yehu ya tashi ya shiga ɗaki, saurayin kuwa ya zuba masa mai a ka, ya ce, “Ubangiji, Allah na Isra'ila, ya keɓe ka sarkin jama'arsa, wato Isra'ila.