2 Kings 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za aka hallaka gidan Ahab maigidanka, zan kuma ษauki fansar jinin bayina annabawa da kuma jinin dukan bayin Ubangiji da Yezebel ta zub da.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ูููููููุฑู ุฏู ุบูุฏููู ู
ูููุบูุฏููููู ุงููููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุญูููููุชู ููููฐุธูููฐุจูููฐูู ุนููููู ุฌููููู ุงูููููุจูุงูููู ุฏู ููุณูููุฑููู ู
ูุงุณู ุญูุฏูู
ูุชู ููุทูููุฏู ุชูููุดูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka hallaka gidan Ahab, maigidanka, domin in ษau fansar jinin annabawa bayinsa, da fansar jinin sauran bayin Ubangiji a kan Yezebel.