2 Peter 1:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba mu bi tatsuniyoyin da aka ฦ™aga da wayo saโ€™ad da muka gaya muku game da ikon Ubangijinmu Yesu Kiristi da zuwansa ba, sai dai mu shaidu ne na ษ—aukakarsa mai girma da muka gani da ido.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ู…ููƒูŽ ฺขูŽุทูŽุง ู…ููƒู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌูู†ู’ู…ู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ูŠูŽุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ุŒ ุจูŽุง ุชูŽฺŸููˆู†ููŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ฺงูุฑู’ฺงูุฑููˆุงู’ ุฏูŽ ูˆูŽูŠููˆุงู’ ู…ููƒูŽุจูุจูŽุž ุงู”ูŽุนูŽ! ุฏูŽ ุนูุฏููˆุงู†ู’ู…ู ู†ูœู‰ูฐ ู…ููƒูŽุบูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุงุฑู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ba tatsuniyoyi da aka ฦ™aga da wayo muka bi ba, sa'ad da muka sanar da ku ikon Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma bayyanarsa, ษ—aukakarsa ce muka gani muraran.