2 Peter 1:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama annabci bai taษ“a samo tushensa daga nufin mutum ba, sai dai mutane sun yi magana daga Allah yayinda Ruhu Mai Tsarki ya bishe su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซู ุจูŽุชูŽุชูŽูปูŽ ุฐููˆูŽุง ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ู†ูฺขูู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ุจูŽุž ุฑููˆุญูŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุดูุบูŽ ุธููƒูŽุงุชูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุณูŽุงุณู ุณูฺขูŽุทู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ูƒูŽุฑู’ูปูŽ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ba wani annabcin da ya taษ“a samuwa ta nufin mutum, sai dai mutane ne Ruhu Mai Tsarki yake izawa, Allah yana magana ta bakinsu.