2 Peter 1:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Domin in kuna ฦaruwa a waษannan halaye, za su kฤre ku daga rashin tasiri da rayuwa na rashin amfani cikin saninku na Ubangijinmu Yesu Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููู
ู ููููููููฐููููู ุณููู ููููููุชูุ ุณููููู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุฏู ููููููฐ ุฏูุดู ุฐูููุณูุง ููุฐูู
ู ู
ูุงุณู ฺจููุฐููุงู ุฏู ู
ูุงุณู ุงููู
ฺูขูุงูู ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa halayen nan sun zama naku ne, har suna yalwata, za su sa ku kada ku yi zaman banza, ko marasa amfani a wajen sanin Ubangijinmu Yesu Almasihu.