2 Peter 2:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duk da haka ko mala’iku ma da suka fi su ƙarfi suka kuma fi su iko, ba sa kawo irin wannan zargi na ɓata suna game da waɗannan talikai a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُواْدَيَكٜىٰ مَلاَىِٕكُ دَ كَنْسُ، وَطَنْدَ سُكَڢِے مَلَمَنَّنْ ڧَرْڢِے دَ إِيكُواْ، دُكْدَهَكَ بَسُ طُواْرَ مُسُ لَيْڢِے حَطٜىٰ دَ ذَاغٜىٰ ذَاغٜىٰ أَغَبَنْ عُبَنْ‌غِجِ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kuwa mala'iku, ko da yake sun fi su ƙarfi da iko, duk da haka, ba su ɗora musu laifi da zage-zage a gaban Ubangiji.