2 Peter 2:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma waษannan mutane suna yin saษo a kan abubuwan da ba su fahimta ba. Suna kama da dabbobi marasa hankali, halittun da suke bin abin da jikinsu ya faษa musu kawai, waษanda aka haifa don a kama a hallaka, kuma kamar dabbobi su ma za su hallaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุทูููููู ู
ูุชูููููฐุ ุณููููููู ู
ูุบูููุฑู ุฑูููฐูู ุนููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุจูุณู ุบูุงููููฐุจูุ ุณูู ููู
ู ุฏู ุฏูุจูููุงูุจููู ุฏูุงุฌู ู
ูุฑูุณู ุชูููุงูู ููููฐุ ู
ูุงุณูุจููู ุงููุจูููุฏู ุฌูููููุณู ููููููฐ ุดูุนูููุฑูุณู ููููฐ ููููููุ ููุทูููุฏู ุนููู ุญฺูููขูููฐุณูููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุนูููุงู
ูุณู ุนูููุดูููฐ ููููููุ ุงููููุ ุฐูุงุณู ููููููู ููู
ูุฑู ุฏูุจูููุงูุจููู ุฏูุงุฌู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma waษannan mutane, kamar daddobi marasa hankali suke, masu bin abin da jikinsu ya ba su kawai, waษanda aka haifa, don a kama a kashe, har suna kushen abubuwan da ba su fahinta ba, lalle kuwa za su hallaka a sanadin ษacin nan nasu,