2 Peter 2:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama in har Allah bai ฦyale malaโiku saโad da suka yi zunubi ba, amma ya tura su cikin lahira, domin a tsare su don hukunci;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ู
ููุงููููููุ ุงููุฏูุง ุณูุนูุฏูู ุณููููู ุฐููููุจูุ ุงูููููู ุจููู ฺจูููููฐุณูุจูุ ุนูู
ููุง ููุฌูููฐฺขูุณู ุงููุบูุฏููู ููุชูุงุ ููุทูููุฑูููฐุณู ุนูุซููููู ุฑูุงู
ู ู
ููู ุธูุฑฺูขูุ ู
ููู ุจฺูงููู ุฏููู ุนูููุฏู ุณูููููฐ ุฌูุถูุงูู ุฑูุงููุฑู ุญูููููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake Allah bai rangwanta wa mala'iku ba sa'ad da suka yi zunubi, sai ya jefa su a Gidan Wuta, ya tura su a cikin ramummuka masu zurfi, masu baฦin duhu, a tsare su har ya zuwa ranar hukunci,