2 Peter 2:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in har ya hukunta biranen Sodom da Gomorra ta wurin ฦone su suka zama toka, ya kuma maishe su misali na abin da zai faru da marasa tsoron Allah;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููู
ู ูููููููุฑู ุฏู ุจูุฑูููููฐูู ุณููุงูุฏููุงู
ู ุฏู ุบููุงูู
ููุงูุฑูุ ููุง ู
ูููุฏูุณูู ุชููุงูููุ ููููู
ู ู
ูููุฏูุณูู ุงููุจููู ู
ูุตูุงูู ูู ุงููุฑููู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ููุฏู ู
ูุฑูุณู ุญููู ุงููุฑูููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da yake kuma ya mai da biranen Saduma da Gwamrata toka, ya yi musu hukuncin hallaka, ya mai da su abin ishara ga marasa bin Allah,