2 Peter 3:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su ce, โIna wannan โdawowarโ da ya yi alkawari ne? Tun mutuwar kakanninmu, kome yana tafiya kamar yadda yake tun farkon halitta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุณูุซูููฐ ยซุงููุดูููฐุ ุจู ุนููุณูููฐ ููุง ููู
ููู ุงฺููููงูููุฑู ุซูููฐูู ุฐูููุณูุงููููฐ ุฏูุงููุงููู ุจูุ ุชููุงูุ ุงููููุง ููููููฐุ ููุงูููููููู
ู ุณููู ุจูุฑู ุฏููููููุง ุชูููุชูููุ ุนูู
ููุง ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐ ููุซููุบูุจู ุจูุงุณูููููฐูู ุชฺูููขูุฑููููุงูู ุญูููุชููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suna cewa, โTo, ina alkawarin dawowarsa? Ai, tun a lokacin da kakannin kakanninmu suka ฦaura, dukan abubuwa suna tafe ne kamar dฤ, tun farkon halitta.โ