2 Peter 3:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin wannan magana ce aka ajiye sammai da ฦ™asa na yanzu domin wuta, an ajiye su kuma don ranar hukunci da hallaka ta mutane marasa tsoron Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ูƒููˆูŽุŒ ุณูŽู…ูŽ ุฏูŽ ฺงูŽุณูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู†ู’ุฐูุŒ ุณูู†ูŽ ุฌูุฑูŽุง ุงู”ูŽ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงุณู ุฏูŽ ูˆูุชูŽุงุž ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุง ุงู”ูŽุฌููŠูœู‰ูฐุณู ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽูŠู ูˆูŽู…ูŽุฑูŽุณูŽ ุญูŽู„ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุญููƒูู†ู’ุซูุŒ ุงู”ูŽ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta maganar Allah ne kuma sama da ฦ™asa da suke a nan a yanzu, aka tanada su ga wuta, ana ajiye su, har ya zuwa ranar nan da za a yi wa marasa bin Allah shari'a, a hallaka su.