2 Samuel 1:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka na matso kusa da shi na kashe shi, domin na san cewa ba zai yi rai ba, da yake ya riga ya fฤษ—i. Sai na cire rawanin da yake kansa, na kuma cire warwaron hannunsa, na kuwa kawo maka su duka, ranka yฤƒ daษ—e!โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ู†ูŽู…ูŽุงฺŸูŽ ูƒูุณูŽ ู†ูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐุดูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู†ูŽุณูŽู†ู ู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ุฑูŽุงูŠูุจูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุงู”ูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุณูŽ ุซููŠูˆูุงู’ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž ู†ูŽุซูุฑูœู‰ูฐ ู‡ููˆู„ูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽุŒ ู†ูŽูƒูู…ูŽ ุซูุฑูœู‰ูฐ ูˆูŽุฑู’ูˆูŽุฑููˆุงู†ู’ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุŒ ู†ูŽุงูƒููˆูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูŽูƒูŽุณู ุฏููƒูŽุŒ ูŠูŽุง ู…ูŽูŠู’ุบูุฑู’ู…ูŽ!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na tafi na kashe shi domin na tabbata ba zai yi rai ba bayan ya fฤษ—i. Na kuma cire kambin da yake kansa da ฦ™arau da yake a dantsensa. Ga su, na kawo wa ubangijina.โ€