2 Samuel 1:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi makoki, da kuka, da azumi har yamma saboda Shawulu da ษansa Yonatan, da saboda sojojin Ubangiji, da kuma gidan Israโila, gama an karkashe su a yaฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููู ุจฺูงููู ุซููู ุณููุงูุณููู ุณููููู ูููููุง ุณฺูููงู ุซููู ุนูุจูููุซู ุญูุฑู ููู
ููุ ุณููููู ูููููุง ุฏููุงูู
ููู ุทูุงูููุชู ุฏู ุทูููุณู ูููุงูููุชููู ุฏู ููู
ู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ููููููููฐูู ุฏู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุบูู
ูุง ุณููู ู
ูุชู ุนูููุงฺงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi makoki, da kuka, da azumi har maraice saboda Saul, da Jonatan ษansa, da mutanen Ubangiji, da gidan Isra'ila domin an Karkashe su a yaฦi.