2 Samuel 1:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa saurayin da ya kawo labarin, “Daga ina ka fito?” Ya ce, “Ni ɗan wani baƙo ne, mutumin Amalek.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَتَمْبَيِ سَوْرَيِنَّنْ دَ يَكَٰوُاْ لَابَرِنْ يَثٜىٰ مَسَ «كَيْ دَغَ إِنَا نٜىٰ؟» يَأَمْسَ «نِے مُتُمِنْ أَمَلٜىٰكْ نٜىٰ، عَمَّا مُنَدَ ذَمَ أَنَنْ ڧَسَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce wa mutumin nan da ya kawo labarin, “Daga ina ka zo?” Sai ya ce masa, “Ai, ni ɗan wani baƙo ne, Ba'amaleke.”