2 Samuel 1:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya rera wannan makoki saboda Shawulu da ɗansa Yonatan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَيِ وَنَّنْ وَاڧَرْ مَكُواْكِ دُواْمِنْ طَالُوتَ دَ طَنْسَ يُواْنَتَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya raira waƙar makoki domin Saul da Jonatan, ɗansa.