2 Samuel 1:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta uku sai ga wani mutum ya zo daga sansanin Shawulu da yagaggen riga da ฦura a kansa. Da ya zo wurin Dawuda sai ya fฤษi a ฦasa don yฤ nuna bangirma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงูู ุชู ุนููู ุณูููุบูุง ูููู ู
ูุชูู
ู ุฏูุบู ุณูููุณููููู ููุงฺงู ูู ุทูุงูููุชู ููุฐููุงูุ ููุฐููุงู ุฏู ุฑููุบูููููุณู ุนููููููุงุบูููฐ ุฏู ฺงูุณูุง ุนูููููุณู ุฏููุงูู
ููู ููููู ุจฺูงููู ุซูููููุณูุ ุฏู ูู ุงููุณููุงู ููุฑููู ุฏูุงููุฏูุ ุณููู ฺููขูุงุทู ููุฑูุณููู ุฏู ฺขูุณูููุฑูุณู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari sai ga wani mutum ya zo daga sansanin Saul, da tufafinsa a yayyage, da ฦura kuma a kansa. Da ya zo wurin Dawuda sai ya fฤษi ฦasa, ya yi gaisuwa.