2 Samuel 1:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Jarumawa sun fāɗi a yaƙi! Ga Yonatan matacce a tuddanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مَنْيَنْ سُواْجُواْجِ سُنْ ڢَاطِ عَيَاڧِ؞ غَا يُواْنَتَنْ عَݣُونْثٜىٰ، غَاوَا عَكَنْ تُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Jarumawa sun fāɗi, An kashe su a bakin dāga. Jonatan na kwance matacce a tuddai.