2 Samuel 1:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, “Gaya mini, me ya faru?” Sai ya ce, “Mutane sun gudu daga yaƙi, aka kuma karkashe yawancin mutane. Shawulu da ɗansa Yonatan ma sun mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَثٜىٰ مَسَ «مٜىٰيَڢَرُ؟ غَيَ مِنِ!» مُتُمِنْ يَأَمْسَ «سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُنْ غُدُ دَغَ وُرِنْ يَاڧِ؞ أَنْ كُمَ كَكَّشٜىٰ سُواْجُواْجِ دَيَوَ؞ طَالُوتَ دَ طَنْسَ يُواْنَتَنْ مَا سُنْ مُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce masa, “Faɗa mini abin da ya faru.” Sai ya ce, “Mutane sun gudu daga bakin dāga, an kuma kashe galibin mutanenmu. Saul da ɗansa Jonatan kuma sun mutu.”