2 Samuel 1:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Dawuda ya ce wa saurayin da ya kawo labarin, “Yaya ka san cewa Shawulu da ɗansa Yonatan sun mutu?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَڧَارَ تَمْبَيِ سَوْرَيِنْ دَيَكٜىٰ بَادَ لَابَرِ يَثٜىٰ «يَيَ كَسَنْ ثٜىٰوَ طَالُوتَ دَ طَنْسَ يُواْنَتَنْ سُنْ مُتُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce wa mutumin, “Ta yaya ka sani Saul da ɗansa, Jonatan, sun mutu?”