2 Samuel 1:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saurayin ya ce, โIna kan dutsen Gilbowa a lokacin sai na ga Shawulu jingine a mฤshinsa. Kekunan yaฦi da mahayansu suna matsowa kusa da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุฑููููู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููููุณูููุซูููฐ ุงูููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุบูููุจููุงูููุ ุณููู ููุบู ุทูุงูููุชู ูููู ุฌูููโุบูููููฐ ุงูู ู
ูุงุดูููุณูุ ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุง ู
ูุงุณู ููููฐููููฐูู ุฏููุงููู ุฏู ู
ูุงุณู ูููููู ุฏููููู ุณููู ุชูู
ฺูููุงููู ููุณูุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin kuwa ya amsa ya ce, โYa zama fa ina kan dutsen Gilbowa, sai ga Saul ya jingina a mฤshinsa. Karusai da mahayan dawakan abokan gฤba sun rutsa shi.