2 Samuel 1:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya juya ya gan ni sai ya kira ni, na kuwa ce masa, ‘Ga ni?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَجُويَ يَغَنِّ سَيْ يَكِرَا نِے؞ نِے كُوَ نَا أَمْسَ مَسَ نَثٜىٰ، ‹غَانِنَنْ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya waiga, ya gan ni, sai ya kira ni, ni kuwa na amsa, na ce, ‘Ga ni.’