2 Samuel 1:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai ya ce mini, ‘Matso kusa ka kashe ni! Ina cikin azabar mutuwa, sai dai har yanzu ina da rai.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ مِنِ، ‹مَڟُواْ كُسَ كَكَشٜىٰنِ غَمَا إِنَ ثِكِنْ عَذَابَ مَيْ ڟَنَنِ، إِنَ كُمَ بَاكِنْ مُتُوَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce mini, ‘Zo ka kashe ni gama ina cikin azaba, amma raina bai fita ba.’