2 Samuel 10:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da dukan sarakuna waษanda suke abokan tarayya na Hadadezer suka ga Israโila sun ci su da yaฦi, sai suka yi sulhu da Israโilawa, suka kuma zama bayinsu. Wannan ya sa Arameyawa suka ji tsoron ฦara kai wa Ammonawa gudummawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณูุฑูุงูููููู ุฏูุณูููููฐ ฺงูุฑฺูงูุดููู ููุฏูุฏูููฐุธูููฐุฑู ุณูููุบู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณูููุซู ููุตูุฑูุง ุนูููููุณูุ ุณููู ุณููู ููููฐู
ู ุฐูู
ููู ููุงฺขููู ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ุณููู ุฐูู
ู ุจูุงููููุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ู
ูุชูููููฐูู ุณููุฑููู ุณูููุฌฺูููุงูุฑููุงู ุณฺูงูุงุฑููู ูู ุงููู
ูููุงูููุงููุง ุชูููู
ููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da dukan hakiman Hadadezer suka ga Isra'ilawa sun ci su, sai suka yi sulhu da Isra'ilawa. Suka zama talakawansu. Wannan ya sa Suriyawa suka ji tsoron ฦara kai wa Ammonawa gudunmawa.