2 Samuel 10:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya yi tunani a ransa ya ce, “Zan yi wa Hanun ɗan Nahash alheri kamar yadda mahaifinsa ya yi mini.” Saboda haka sai Dawuda ya aiki jakadu su yi masa ta’aziyyar mutuwar mahaifinsa. Sa’ad da mutanen Dawuda suka isa ƙasar Ammonawa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَثٜىٰ «ذَنْ نُونَ أَلْحٜىٰرِ غَ هَنُنْ، كَمَرْ يَدَّ بَابَنْسَ نَهَشْ يَيِ مِنِ؞» سَيْ دَاوُدَ يَعَيْكِ مَاسُ يِمَسَ حِدِمَ سُتَڢِے سُيِ وَ هَنُنْ تَعَظِيَّ سَبُواْدَ مُتُوَرْ بَابَنْسَ؞ دَ مَاسُيِ وَ دَاوُدَ حِدِمَ سُكَ كَيْ ڧَسَرْ أَمُّوانْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce, “Zan yi wa Hanun alheri kamar yadda tsohonsa ya yi mini.” Dawuda kuwa ya aiki manzanni su yi masa ta'aziyya. Amma da suka isa can,