2 Samuel 10:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai manyan mutanen Ammonawa suka ce wa Hanun shugabansu, โKana tsammani Dawuda yana girmama mahaifinka ne da ya aiko da jakadu su kawo maka taโaziyya? Ai, wayo ya yi don yฤ ga asirin birninmu, yฤ san ฦarfinmu, yฤ kuma ci mu da yaฦi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุดููุบูุจูููููู ุงููู
ูููุงูููุงููุง ุณูููุซูููฐ ูู ูููููู ุณูุฑูููููุณู ยซูููู ฺูู
ูููู ุบูุฑูู
ูู
ู ุจูุงุจููููู ููููฐ ุฏูุงููุฏู ููููููฐูู ุฏู ููุนููููููุงู ุฏู ู
ูุงุณู ุชูุนูุธูููู ุฐูููุง ุบูุฑูููฐููุ ุงููููุ ูููููุงู ููููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ููุบู ุงููุณููุฑููู ุจูุฑูููููู
ู ููุณููู ฺงูุฑฺูขูููู
ู ููุซูู
ู ุฏู ููุงฺงูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai hakiman Ammonawa suka ce wa Hanun shugabansu, โKana tsammani Dawuda yana girmama tsohonka ne, da ya aiko manzanninsa su yi maka ta'aziyya? Ai, manzannin nan da ya aiko 'yan leฦen asirin ฦasa ne. Sun zo ne su bincika don su san yadda za a ci birnin.โ