2 Samuel 10:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da aka gaya wa Dawuda game da wannan, sai ya aiki manzanni su taryi waษannan mutanen da aka ci mutuncinsu, gama an wulaฦanta su ฦwarai. Sai sarki ya ce musu, โKu dakata a Yeriko har sai gemunku ya sฤke girma, saโan nan ku dawo.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูุณู ูููุงูู
ู ุบูุฏูุงุจู ุบูู
ูุง ุณููู ุฌููููููู ุณููุงูุณูููุ ุฏู ุนููู ฺขูุทูุง ูู ุฏูุงููุฏูุ ุณููู ููุนููููู ููุทูููุณู ู
ูุชูููููฐ ุฏู ุณฺูงููุงู ููุฑููู ููุทูููููู ุฏู ุนููู ฺููููงูููุชู ุซูููฐูู ุณูุฏูููุชู ุงูู ููููฐุฑููููุงู ุญูุฑู ุณููู ุบูููฐู
ูููุณู ุณููู ุณูุงููููฐ ฺูุฑููุงูููุ ุณูุนููู ุณูุฏูุงููุงู ุบูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka faษa wa Dawuda sai ya aika a tarye su, gama mutanen sun sha kunya ฦwarai. Sarki Dawuda ya ce musu su zauna a Yariko har gyammansu su toho, sa'an nan su komo.