2 Samuel 10:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin haka, Dawuda ya tura Yowab da dukan sojojin yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَرْكِے دَاوُدَ يَجِ وَنَّنْ سَيْ يَعَيْكِ يُواْوَبْ تَرٜىٰدَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْسَ مَاسُ عِيَ يَاڧِ سُتَڢِے سُيِ يَاڧِ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Dawuda ya ji labari, sai ya aiki Yowab da dukan rundunar jarumawan.