2 Samuel 11:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da safe Dawuda ya rubuta wa Yowab wasiƙa ya ba wa Uriya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ غَرِ يَوَايٜىٰ، دَاوُدَ يَرُبُوتَ وَ يُواْوَبْ وَسِيڧَ يَعَيْكَ تَهَنُّنْ عُرِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da safe Dawuda ya rubuta wasiƙa, ya ba Uriya ya kai wa Yowab.