2 Samuel 11:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ciki wasiƙar ya rubuta, “Tura Uriya a gaba inda yaƙi ya fi zafi. Sa’an nan ka janye daga gare shi don a buge shi yă mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ وَسِيڧَرْ يَرُبُوتَ ثٜىٰوَ «أَ سَا عُرِيَ غَبَ عِنْدَ يَاڧِنْ يَكٜىٰدَ ذَاڢِ، سَعَنً كُجَا دَ بَايَ دُواْمِنْ عَكَشٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wasiƙar ya ce wa Yowab, “Tura Uriya a gaba a inda yaƙin ya fi zafi, sa'an nan ku ja da baya, ku bar shi don a buge shi a kashe shi.”