2 Samuel 11:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka yayinda Yowab ya kai yaƙi kusa da birnin, sai tura Uriya a inda ya sani akwai jarumawan Ammon na gaske.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ سَعَدَّ يُواْوَبْ يَكَيْ يَاڧِ كُسَدَ بِرْنِنْ، يَسَا عُرِيَ دَيْدَيْ أَ عِنْدَ مُتَنٜىٰنْ أَمُّوانْ وَطَنْدَ سُنْڢِے عِيَ يَاڧِ سُكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Yowab yake kama garin da yaƙi, sai ya sa Uriya a inda ya sani akwai jarumawan gaske.