2 Samuel 11:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Manzon ya tashi ya tafi, da ya iso kuwa sai ya gaya wa Dawuda dukan abin da Yowab ya aike shi yă faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ طَنْ عَيْكَنْ يَتَڢِے؞ دَ يَ إِسُواْ عُرُوشَلِيمَ يَغَيَ وَ دَاوُدَ دُكَنْ أَبِنْدَ يُواْوَبْ يَعُمَرْثٜىٰشِ يَڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manzon kuwa ya tafi ya faɗa wa Dawuda dukan abin da Yowab ya ce.