2 Samuel 11:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan maharba suka yi ta harbi daga katanga har waɗansu mutanen sarki suka mutu. Ban da haka ma, Uriya mutumin Hitti bawan sarki ya mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَاسُ يَاڧِ دَ بَكَ سُكَ هَرْبُواْ كِبِيُواْيِ دَغَ كَتَنْغَرْ بِرْنِنْ سُكَ كَشٜىٰ وَطَنْسُ سُواْجُواْجِنْ سَرْكِے؞ مَيْ حِدِمَرْكَ عُرِيَ مُتُمِنْ هِتِّ شِے مَا يَمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai maharba suka tsaya a kan garu daga ciki suka yi ta harbin barorinka. Waɗansu daga cikin barorin sarki sun mutu. Baranka Uriya Bahitte shi ma ya matu.”