2 Samuel 11:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matar ta yi ciki, ta kuwa aika wa Dawuda, tana cewa, “Ina da ciki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَتْشٜىٰبَةُ تَيِ ثِكِ تَكُمَ عَيْكَ وَ دَاوُدَ تَثٜىٰ «إِنَدَ ثِكِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matar kuwa ta yi juna biyu, sai ta aika a faɗa wa Dawuda, cewa, tana da ciki.