2 Samuel 11:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Dawuda ya aika saฦo wa Yowab ya ce, โKa aiko mini da Uriya mutumin Hitti.โ Yowab kuwa ya aika da shi wajen Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏูุงููุฏู ููุนููููู ูู ูููุงูููุจู ููุซูููฐ ยซุชูุฑููุงู ู
ููู ุนูุฑููู ู
ูุชูู
ููู ููุชููุยป ูููุงูููุจู ูููู ููุนููููู ุฏู ุนูุฑููู ููุฑููู ุฏูุงููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya aika wurin Yowab ya ce, โKa aiko mini da Uriya Bahitte.โ Yowab kuwa ya aika da Uriya wurin Dawuda.