2 Samuel 11:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Uriya ya zo wurinsa, sai Dawuda ya tambaye shi lafiyar Yowab da sojojin, da kuma yaya yaฦin yake tafiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุนูุฑููู ูู ุงููุณููุงู ููุฑููู ุฏูุงููุฏูุ ุณููู ุฏูุงููุฏู ููุบูููุดูููฐุดู ููุซูููฐ ยซูููู ูููุงูููุจู ููููููฐุ ูููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุณูููููฐุ ูููู ููู
ู ููุงฺงููู ููููููฐ ุชฺูขูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Uriya ya iso, sai Dawuda ya tambaye shi labarin Yowab, da lafiyar jama'ar, da labarin yaฦin.