2 Samuel 11:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Dawuda ya ce wa Uriya, “Gangara gidanka ka wanke ƙafafunka.” Saboda haka Uriya ya bar fadar, sarki kuma ya aika masa da kyauta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَثٜىٰ مَسَ «تُواْ، كَتَڢِے غِدَا كَوَنْكٜىٰ ڧَڢَا كَهُوتَ؞» دَ عُرِيَ يَڢِتَ دَغَ غِدَنْ سَرْكِے، سَيْ عَكَبِيشِ دَ ݣَوْتَرْ عَبِنْثِ دَغَ وُرِنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce masa, “Ka tafi gidanka, ka wanke ƙafafunka.” Da Uriya ya fita daga gidan sarki, sarki ya ba da kyauta a kai masa.