2 Samuel 11:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Uriya ya kwanta a ƙofar fada tare da dukan bayin maigidansa, bai kuwa tafi gidansa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عُرِيَ بَيْ تَڢِے غِدَنْسَبَ، يَݣُونَ دَ مَاسُيِ وَسَرْكِے حِدِمَ عَڧُواْڢَرْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Uriya bai tafi gidansa ba, sai ya kwana a ƙofar gidan sarki tare da sauran barorin sarki.