2 Samuel 12:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga abin da Ubangiji yana cewa, ‘Daga cikin iyalinka zan kawo masifa a kanka. A idanunka zan ɗauki matanka in ba wa wani da yake kusa da kai, zai kuwa kwana da su da rana tsaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، ‹ذَنْ كَٰوُاْ مَكَ تَاشِنْ حَنْكَلِ دَغَ ثِكِنْ غِدَنْكَ؞ أَغَبَنْ عِدَنُونْكَ ذَنْ ݣُوشِ مَاتَنْكَ إِنْ بَا وَنِ مُتُمِنْ دَيَكٜىٰ كُسَ دَكَيْ؞ مُتُمِنْ كُوَ ذَيْ ݣُونَ دَ مَاتَنْكَ دَ رَانَ أَ ڢِيلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na rantse zan sa wani daga cikin iyalinka ya far maka da tashin hankali. A idonka zan ba da matanka ga wani mutum. Zai kwana da su da rana katā.