2 Samuel 12:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Dawuda ya ce wa Natan, โNa yi wa Ubangiji zunubi.โ Natan ya ce, โ Ubangiji ya yafe maka zunubin. Ba za ka mutu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุซูููฐ ูู ููุชููู ยซููุงูู ูู ููููููููฐูู ุฐููููุจูุยป ููุชููู ููุงููู
ูุณูู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููููุฐู ููููููููฐูู ููุงุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ููู ุฐููููุจูุ ุจูุฐูุงูู ู
ูุชูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya ce wa Natan, โNa yi wa Ubangiji zunubi.โ Natan ya ce masa, โUbangiji ya gafarta maka, ba za ka mutu ba.