2 Samuel 12:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Natan ya tafi gida, sai Ubangiji ya bugi yaron da matar Uriya ta haifa wa Dawuda, ya kuwa kamu da ciwo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุชููู ูููููุงูู
ู ุบูุฏูุงุ ููููููููฐูู ููุจูุบู ุทููู ุฏู ู
ูุงุชูุฑู ุนูุฑููู ู
ูุชูู
ููู ููุชูู ููููุฏู ููู
ูุชู ุชูุญฺูููขูุง ูู ุฏูุงููุฏูุ ูููููู ููู
ู ุฏู ุซููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Natan ya tafi gida. Ubangiji kuwa ya sa ciwo ya kama yaron da matar Uriya ta haifa wa Dawuda.